Meer nummers van Ado
Beschrijving
Arrangeur, producer, tekstschrijver, componist: Tatsuya Kitani
Zanger: Ado
Mengingenieur: Norikatsu Teruuchi
Songtekst en vertaling
Origineel
Gwanja
Ana kirana "Gwanja"
Wadansu na zagi na
Ni na sani sa an sha ruwan cikin kannan ake jan guga
Hey, hey
Suna ta cewa "Gwanja"
Wadansu na zagi na
Ni na sani cewa da ruwan ciki kannan ake ja guga
Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa Gwanja)
Wadansu na zagi na
Ashe annabi jika
Duka yake, ruwa magajin gora
In ka shuka, a cinye maka amfanin gona kadan ga aikin fara
Maikin ka shine za ka shigo ruwan ya nuna kata da kura
Shi koh masoyi ka, ko ta yaya zai iya yin ma kara
Giwa ta cen dawa zauna, saniya ko saura
Masoya kan zo guna, binciken wanene? Gwanja
(Wadansu na zagi na)
Tun daga kujeran nan ta tsakar gida
Na fara kirga masoya
Nadoki asha ruwa
Na zama, zuma kulum na tashi da gaiya
Sannan na gane iyawa ta gina farko tin daga koya
Tun ina karami, akan buri na ba ni da sanya
Yau ni ake wa kira, Gwanja, angon yayar su Rukkaya
Kai da ka san ni a bara ka zo bana ka kara kallon Gwanja
Suna ta cewa "Gwanja"
Wadansu na zagi na
Gwanja
Ana kirana "Gwanja"
Wadansu na zagi na
Kafin na sami kudi a da, na gasa sabar saba (saba)
Ni da kafafu na, ba ramin da ban haura ba
Wasu abokai na cen suke zafin nema, bazaya ban samu ba
Ni koh na ce, "Ko ba zan samu ba, a gida bazan zauna ba"
Yanzu gun da suke ya zuge, mota ta ma ba ta je gun ba
Sai sauka nai, na je a kafa, su kai ta mamaki wai ni ne Gwanja
Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa)
Kuma na saba yin saka, na je gaba a warwaremin tubka
Na saba umarni na juya, a karkata mani doka
Kafin na fara zama da masoya, wallahi na sha shaka
Na zama bakin ganga, kowa ya zo she ni zai doka
Na gode sarki, Allah, wanda ya sauya shika
Na fara yin waka, a ciki nata yadaga sunan Gwanja
(Ana kirana "Gwanja)
(Wadansu na zagi na)
Nederlandse vertaling
Gwanja
Ana Kirana "Gwanja"
Wadansu en zagi na
Ni na sani sa an sha ruwan cikin kannan ake jan guga
Hé, hé
Suna ta cewa "Gwanja"
Wadansu en zagi na
Het is niet zo dat het ruw kan zijn of niet
Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa Gwanja)
Wadansu en zagi na
Ashe annabi jika
Duka jake, ruwa magajin gora
In ka shuka, een cinye maka amfanin gona kadan ga aikin fara
Maikin ka glans za ka shigo ruw en nuna kata da kura
Shi koh masoyi ka, ko ta yaya zai iya yin ma kara
Giwa ta cen dawa zauna, saniya ko saura
Kan het zo zijn dat het afneemt? Gwanja
(Wadansu na zagi na)
Als het dag is, kun je het zien
Het is mogelijk om de masoya te gebruiken
Nadoki asha ruwa
Als het goed is, ga dan naar de tashi da gaiya
Sannan gaat naar de dag van vandaag
Als je karami bent, kan het zijn dat je gezond bent
Yau ni ake wa kira, Gwanja, angon yayar su Rukkaya
Kai da ka san ni a bara ka zo bana ka kara kallon Gwanja
Suna ta cewa "Gwanja"
Wadansu en zagi na
Gwanja
Ana Kirana "Gwanja"
Wadansu en zagi na
Kafin na sami kudi a da, na gasa sabar saba (saba)
Ni da kafafu na, ba ramin da ban haura ba
Wasu abokai na cen suke zafin nema, bazaya ban samu ba
Ni koh na ce, "Ko ba zan samu ba, een gida bazan zauna ba"
Yanzu gun da suke ya zuge, mota ta ma ba ta je gun ba
Sai sauka nai, na je een kafa, su kai ta mamaki wai ni ne Gwanja
Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa)
Als je een saba yin-saka bent, ga dan naar warwaremin-tubka
Na saba umarni na juya, een karkata mani doka
Als het om de masoya gaat, dan is het de moeite waard om te shaka
Als je een ganga bakin, kowa ya zo she ni zai doka
Gode sarki, Allah, wanda ya sauya shika
Na fara yin waka, een ciki nata yadaga sunan Gwanja
(Ana Kirana "Gwanja)
(Wadansu na zagi na)